• Labaran yau

  Saurayi ya tube zindir ya yi matashin kai da Alkur'ani a Masallaci

  An kama wani saurayi dan garin Gusau na jihar Zamfara bayan ya shiga wani Masallaci a garin Mada a jihar Zamfara ya tube zindir kuma ya yi matashin kai watau Filo da Al'kurani a daren Litinin .

  Wannan lamarin dai ya haifar da damuwa ga al'umma ganin irin wannan sabon salon keta darajar Al'kurani da wannan saurayi ya yi.

  Babu wani cikakken bayani a kan ko saurayin yana da cikakken hankali ko ganganci ne ya sa ya yi haka.

  Amma tuni jama'a ke ta tofa albarkacin bakinsu inda har wasu ke alakanta wannan aikin da tsari na sihiri domin neman Duniya yayin da a gefe daya kuma wasu ke tofin Allah tsine.

  Yunkurin mu na samun kakakin hukumar yansanda na jihar Zamfara ta wayar salula ya ci tura domin layin sadarwa baya tafiya a lokacin da muka yi ta nemansa.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Saurayi ya tube zindir ya yi matashin kai da Alkur'ani a Masallaci Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });