• Labaran yau


  Network na damunka da sakonnin sms ? ga yadda za ka dakatar da shi

  Sau da yawa jama'a kan hadu da bacin rai sakamakon sakonnin sms da kamfanonin wayar salula ke aika masu ba gaira ba dalili.

  Matukar ba ka bukatar wannan sakonnin kuma kana son su daina shigowa wayarka na salula abin da za ka yi shi ne sai ka rubuta STOP a sakon sms ka aika zuwa 2445.

  Daga lokacinnan sakonnin za su daina shigowa wayar salularka nan take.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Network na damunka da sakonnin sms ? ga yadda za ka dakatar da shi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama