Kalli yan kungiyar asiri da soji suka kama

Sojojin dakaru na musamman na birged ta 707 wanda ke gudanar da aiki na musamman sun kama wadansu yan kungiyar asiri guda biyar wadanda dukansu dalibai ne na Makarantar koyonilimi a karamat hukumar Katsina Ala na ajihar Benue. Wadanda aka kama sun hada da Mr Dennis Victor Terfa, Mr Emmanuel Daniel Akpagher, Mr Akuse Jacob Aondongu, Mr Kpo Isaac and Mr Idika Kelechi.

Haka zalika rundunar da ke sashe na C sun yi nassarar kama wani mai satan shanu dan shekara 55 Mr Jato Aontoseer da wanda ke kera makamai tare da yin fataucinsu Mr Avaatyough Aontoseer dukannin mutanen an kama su ne a karamar hukumar Ukum.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN