Kalli irin ban girma da Gwamna El'rufai ya yi wa shugaba Buhari

Kalli irin ban girma da Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El'rufai ya yi wa shugaba Muhammadu Buhari yayin da shugaban ya isa jihar Kaduna domin duba wani jirgin da babu matuki a ciki mai suna TSAIGUMI.

Shin Gwamnoni nawa ne za su yi irin wannan ?

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN