Fulani sun kashe ASP dansanda da ke shugabantar SARS a Saki na jihar Oyo

Ana zargin Fulani makiyaya sun kashe hafsan yansanda mai mukamin ASP Shehu Magu da ke shugabantar sashen SARS a reshen Saki da ke jihar Oyo tare da wani jami'in dansanda bayan sun daddatsa shi da adda yayin da yake gudanar da wani aiki a cikin dajin hanyar Saki-Ogbooro a yankin Oke-Ogun ranar Talata.

Tribune ta ruwaito cewa hukumomin yansanda a jihar Oyo sun tabbatar da aukuwar lamarin.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN