Yansanda sun kama mai damfara a ATM

Wani saurayi da ya shahara wajen damfaran jama'a a ATM na bankuna mai suna Abdullahi Buhari ya fada hannun yansanda a jihar Bauchi.

Abdullahi ya shahara wajen satan kudaden jama'a ta hanyar yin amfani da katin ATM da ya sace a hannunsu.

Bayanai sun nuna cewa yakan yi amfani da salon cewa zai tamaka wa wadanda ke da matsala wajen yin amfani da ATM amma sai ya fakance su sai ya canja katin ATM da wasu katunan ATM irin na bankin.

Daga bisani kuma sai ya je wani wurin ATM ya zare kudi bayan ya haddace lambobin sirri na katin ATM da ya sata.

Sashen CIB na rundunar yansanda a jihar Bauchi ne suka damke shi yayin da abokin sa da suke aikata laifi tare ya tsere.

An sami katunan ATM guda 20,da takardar shaidar zama dan kasa guda 1,da katin SIM guda biyu.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN