Yadda 'yansanda suka bindige yan fashi - Hotuna

Rana ta bace ga wasu gungun bata gari da suka yi kokarin yin fashi da rana kiri kiri a jihar Rivers, domin wadannan bata gari sun gamu da ajalinsu bayan ba zato ba tsammani kwatsam sai ga yansanda a daidai lokacin da suke aikata fashi, sakamakon haka yansanda suka buda wuta nan take aka aika hudu daga cikin su zuwa barzahu yayin da saura suka ranta na kare.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN