Ya saci yaro mai shekara 3 ya sayar da shi N75.000

Yansandan jihar Nassarawa sun kama wani mutum da ya sace wani karamin yaro mai shekara 3 a Angwan Masachin, na karamar hukumar Jam’a a Keffi na jihar Keffi.

Kakakin hukumar yansanda na jihar DSP Kennedy Idrisu ya shaida wa manema labarai haka ranar 16 ga watan Janairu.

Bayanai sun nuna cewa an sayar da yaron ga wata mata a karamar hukumar Masaka a karamar hukumar Karu akan Nair 75.000.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN