Karuwa ta mutu bayan ta fado daga bene hawa 5 yayin da take zina (Hotuna)

Hukumomi a kasar Thailand sun kama wani 'dan yawon buda ido mai shekara 25 Reece Vella 'dan kasar Britaniya bayan karuwar da yake saduwa da ita ta subule ta fado daga hawa na biyar a wani bene a birnin Bangkok na kasar .

Wannipa Janhuathon 'yar shekara 26 ta fado ne tsirara kuma ta samu karaya da dama bayan tsagewar kokon kan ta.

Mahukunta sunce sun gano maganin kara dadin jima'i a hannun ta a wajen da ta fado ta mutu.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN