• Labaran yau

  Kalli yadda tilera ta markade wannan mota,direba ya tsira (Hotuna)

  An sami aukuwan wani mumunan hatsarin mota a kan hanyar Enugu zuwa Onitsha ranar Alhamis bayan wata motar tilera ta kwace wa direba.

  Wannan lamari ya haifar da matsanancin cinkoson ababen hawa sakamakon hatsarin.

  Tilerar ta markade wata karamar mota amma direban karamar motar ya fita lafiya kalau .

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Kalli yadda tilera ta markade wannan mota,direba ya tsira (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama