An kama soja 2 da suka yi kokarin smogal mutane a boot na mota - Hotuna

Sojoji biyu na kasar Cameroon sun fada hannu bayan an kamasu yayin da suka boye wasu bakin haure suka yi kokarin ketarewa da su daga kasar Cameroon zuwa cikin kasar Equitorial Guinea bayan sun boye mutanen a cikin boot na motarsu.

Sojin da aka kama su ne Elle Patrice da Ntimbane Foumane yayin da suka yi kokarin fataucin wasu 'yan kasar Cameroon guda biyu, dan kasar Mali guda daya , da dan kasar Burkinafaso guda daya.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN