• Labaran yau

  'Yan daban siyasa da soja suka kama lokacin zaben Akwa Ibom (Hotuna)

  Jami'an Sojin Najeriya sun kama wadansu samari a Ikot Ekpenee da ake zargi suna da hannu dumu dumu a tayar da hankalin jama'a a lokacin zaben kananan hukumomi da aka gudanar ranar Asabar a jihar Akwa Ibom.

  An damke matasan ne a yayin da suke zagayawa a cikin wata mota kirar Hilux mai lamba  AH 821-KTE wanda aka ce mallakin wani basarake ne a jihar.

  Daga cikin ababen da aka samu a cikin motar har da bindigogin hannu kirar gida guda uku da wasu makullai da sauran ababen aikata laifi.Jami'an sojin sun buga wa matasan ankwa kuma suka tafi da su domin gudanar da bincike daga hukumomi da lamarin ya shafa.


  **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan daban siyasa da soja suka kama lokacin zaben Akwa Ibom (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });