• Labaran yau

  Ya mutu bayan ya yi tsalle daga ginin koto mai hawa 3 saboda bashin N40.000

  Wani mutum da ba'a gane ko waye ba kawo yanzu ya yi tsalle daga ginin wata Kotun Majistare mai hawa uku a Ogba cikin birnin Lagos lamari da ya yi sanadin mutuwarsa ranar Talata saboda shari'a da yake fuskanta akan wani bashi na N40.000.

  Bayanai sun nuna cewa bayan daya gaza biyan wani bashi na N40.000 da ya karba a wajen wani mutum sai wanda ya bashi bashin ya kai karansa a wajen 'yansanda a Ogba wanda daga bisani suka gurfanar da shi a gaban Kotu da ta tsare shi a gidan yari na tsawon wata shida kafin a fara sauraron shara'arsa ranar Talata.


   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya mutu bayan ya yi tsalle daga ginin koto mai hawa 3 saboda bashin N40.000 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });