• Labaran yau

  Shugaba Buhari ya yi wa fursunoni 500 afuwa a Kano

  Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa fursunoni 500 afuwa a ziyararsa jihar Kano a mataki  na Gwamnatin tarayya. Shugaba Buhari ya isa jihar Kano ranar Laraba domin aiki na kwana biyu .

  Wadanda afuwar ya shafa su ne fursunoni na gidan yarin Kurmawa. Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje yana daga cikin wadanda suka mara wa shugaba Buhari baya a ziyarar tasa inda ya yi wa fursunonin afuwa.

  Fursunoni da suka sami yafiyar shugaban kasa sun hada da mata da maza. Haka zalika shugaban Kasa ya ba sakakkun fursunonin wasu kudade domin su sami sukunin komawa garuruwansu.

  Daga bisani Gwamna Ganduje da shugaba Buhari sun bukaci fursunonin su kasance masu hali na gari idan sun koma garuruwansu.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaba Buhari ya yi wa fursunoni 500 afuwa a Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });