• Labaran yau

  Rukayyat Tanko Ayuba tana jiran canjin ma'aikata ne - Samaila Yombe

  Wani bayani da muka samu mai tushe dangane da Barr. Rukayyat Tanko Ayuba ya nuna cewa tana nan a cikin tsarin masu zartarwa na Gwamnatin jihar Kebbi amma tana jiran gurin da za a turata ta shugabanta a cikin ma'aikatun jiha. 

  Majiyar mu ta shaida mana cewa an jiyo haka ne daga bakin Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Rukayyat Tanko Ayuba tana jiran canjin ma'aikata ne - Samaila Yombe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama