SARS sun bindige wani kusurgumin 'dan fashi har lahira (Hotuna)

Kursurgumin 'dan fashi da makami kuma mai satan mutane domin ya yi garkuwa da su a jihar Cross Rivers ya gamu da ajalinsa sakamakon barin wuta da bindigogi da ya barke tsakaninsa da jami'an sashen SARS na hukumar 'yansanda na jihar.

An sami Magazine na bindigar AK47 guda hudu manne da juna, albarussai da bindiga kirar AK47 da wadansu layu a hannun wannan talikin.




Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN