• Labaran yau

  Mi ya sa ake karbe ragamar shafina na Facebook ? - Sani Two Effect

  Daga Sani Musa Saminaka |

  Wai don Allah me Sani two effect Yauri yayi wa mutane kamfanin sada zumunta (Facebook)
  Da ake ta famar rufemai Account (hanyar sadarwa) ?

  Sani two effect dai sananne ne kwarai game da harakar sadarwa na zamani musamman fagen yada ayukkan Baba Buhari a wannan kasar tamu ta Nigeria.

  Yau kimanin sati daya da 'yankai kenan da suka wuce aka rufemai hanyar sadarwa da yake amfani da ita (hacking).

  Wannan yasa dole ya je ya buda wani sabon Shafi mai suna Sani Usman Yauri , maimakon Sani two effect Yauri.

  Kwatsam sai gashi yau Attanin 11/12/2017 muna zaune sai mu kaga an sake rufe mashi wannan shafin.(wato an sake yin hacking dinshi).

  Don Allah muna tambaya wai meke faruwane ? Akwai bukatar musan meke faruwane.

  Yanzu hakadai muna tareda wannan bawan Allah ya shiga damuwa sosai fiye da yadda kake zato akan wannan  hukuncin da ake zartarwa akansa ba tareda yasan meye laifinshiba.

  Saboda haka muna kira ga duk wa'yanda abin ya shafa don Allah suyi muna bayani.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mi ya sa ake karbe ragamar shafina na Facebook ? - Sani Two Effect Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });