• Labaran yau

  Hmn..Kalli abin da wannan Alpha ya yi a wajen bikin aurensa (Hotuna)

  Wannan wani Alfa ne da amaryarsa bayan an daura masu aure a jihar Ogun. Wannan abin ya kayatar da mutane da dama.Amma shin akwai wannan tanadin a tsari rayuwar aure na Malam Bahaushe kuwa ? sa'annan miye addini ya ce dangane da haka ?.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Hmn..Kalli abin da wannan Alpha ya yi a wajen bikin aurensa (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama