Muhammad ya tuka motarsa yana zagayawa cikin nishadi a birnin Gombe, lamari da ya sa jama'a suka kayatu da wannan fasahar kuma haka ya dauki hankalin masu kallo.
Idan baku manta ba mun kawo maku labarin irin wannan fasahar da hazaka wanda Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi kuma tsohon matukin jirgin sama ne mai mukamin Kanar ya kera wasu motoci tare da sake fasalin wasu motocin a garin Birnin kebbi babban birnin jihar Kebbi.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.