• Labaran yau

  'Yar shekara 14 da aka ba mukamin Gwamnan jihar Abia na awa 24 ta fara aiki (Hotuna)

  Yarinya 'yar shekara 14 Miss Joy Chikamnayo da aka ba mukamin Gwamnan jihar Abia na awa 24 don karramawa sakamakon kwazo da ta nuna a jarabawar Makarantar boko ta fara gudanar da aiki inda Sakataren dindindim na Ma'aikatar ayyuka Mr Nwala ya zagaya da ita yayin da take rangadin gani da ido na ayyukan da Gwamnatin jihar ke gudanarwa.

  Gwamnan tana tare da jami'an tsaron ta na rundunar yara cikin damarar 'yansandan kwantar da tarzoma rike da bindigogin wasan yara wanda jami'an tsaro na 'yansanda na gaske suka mara wa baya.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yar shekara 14 da aka ba mukamin Gwamnan jihar Abia na awa 24 ta fara aiki (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });