Masu iya magana sun ce "abin da na miji zai yi, mace za ta iya yin fiye da haka" wannan wata budurwa ce 'yar asalin jihar Anabra mai suna Ada Mike wacce ke hada keken napep da kanta. To wannan irin jajircewa za'a iya samunsa a Matan Arewacin Najeriya kuwa ? tunda dai Ada ta sama wa kanta sana'a da ya kamata a ce na miji ne ke yi amma sai ga shi ta dage wajen sama wa kan ta abin sakawa aljihu.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.