• Labaran yau

  Kotu ta daure uwar yara 2 sakamakon zagin Annabi Muhammadu

  Wata Kotun Majistare a kasar Malaysia ta daure wata Mata uwar yara biyu 'yar shekara 46 tsawon wata shida da tara na RM15,000 sakamakon samun ta da laifin zagin Manzon Allah Annabi Muhammadu SAW ranar Juma'a.

  Alkalin Kotun  Siti Hanum Md Sah ya kama Tham Yut Mooi da laifi sakamakon gazawar tabbatar da cewa bata aikata laifin ba bayan ya yi la'akari da bayanan shaidu guda uku wadanda masu gabatar da kara suka kawo a gaban Kotu.

  Bayanai sun nuna cewa Tham ta yi wannan zagi ne a Dakin Add'a na Masallacin Abu ubaida da misalin karfe 5:30 a cikin watan Mayu na bara a yankin Jalan Perpaduan na gundumar Taman Perpaduan Ulu Kinta na kasar ta Malaysia.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kotu ta daure uwar yara 2 sakamakon zagin Annabi Muhammadu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });