• Labaran yau

  Ba'a koreni daga aiki ba - Janar Ibrahim Attahiru

  Shugaban rundunar soji da ke fada da boko haram A Maiduguri Manjo janar Ibrahim Attahiiru ya karyata jita-jita da wasu kafafen watsa labarai ke fada cewa an kore shi ne daga aiki sakamakon gazawa wajen kawo shugaban boko haram a raye ko a mace.

  Janar Ibrahim ya mika ragamar shugabancin rundunar ga Manjo janar Rogers Nicholas a Maiduguri.  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Ba'a koreni daga aiki ba - Janar Ibrahim Attahiru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama