• Labaran yau

  An ba dalibai kyautan Awaki sakamakon cin lamba 1 a jarabawa

  A jihar Anambra wata Makaranta ta ba wasu 'dalibai kyautan Awaki sakamakon kwazo da suka nuna ta hanyar kasancewa a matsayi na daya a sakamakon jarabawa a ajin su na Makarantar.

  An gudanar da bikin mika kyautukan Awakin ga daliban ne a St. Paul’s Catholic Church, Egbeana Ezeawule na Nibo a jihar ta Anambra.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An ba dalibai kyautan Awaki sakamakon cin lamba 1 a jarabawa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama