Addu'ar daurin auren diyan Yombe, manyan baki sun fara isowa

Manyan baki sun fara isowa domin halartar auddu'ar daurin auren diyan Maigirma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi All.Samiala Yombe Dabai .
Mai girma Gwamnan jihar Kebbi Sanata Atiku  Abubakar Bagudu tare da Ministan shari'a Abubakar Malami , Sanata Bala Ibn Na Allah, da Sanata Adamu Aliero suna daga cikin jirgin da ya sauka a filin sauka da tashin jirage na Sir.Ahmadu Bello da ke B/kebbi

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN