• Labaran yau

  Sanarwa ta musamman daga PRO na jam'iyar APC na jihar Kebbi - Sani Dododo

  Alhaji Sani Dododo,  Sakataren watsa labarai na Jamiyyar,  A P C, na Jehar Kebbi na sanar da dukkan illahirin al'ummar Jihar Kebbi , musamman magoya bayan Jam'iyyar ta A P C  da musoyan wannan Gwamnati duk inda suke a Najeriya da cewa su kalla kuma su saurari, HIRAR DA MAI GIRMA GWAMMNAN JEHAR KEBBI ZAI YI DA GIDAN RADION FARIN WATA GOBE JUMA'A. da misalin, KARFE TARA, na DARE. Insha Allah. Gaba dai, Gaba dai, SARKIN NOMAN NIGERIA.

  Sanarwa Daga:

  DODODO  KEBBI STATE A P C, P R O.

  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sanarwa ta musamman daga PRO na jam'iyar APC na jihar Kebbi - Sani Dododo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });