• Labaran yau

  'Yan sanda sun kama mutum 8 da suka zagaya da wata yarinya zindir a gari

  'Yansabda a kasar Pakistan sun kama mutum 8 bisa zargin cin zarafin wata yarinya 'yar shekara 7 sakamakon rigimar darajar zuri'a da ta taso tsakanin zuri'ar ta da ta wani saurayi bisa zargin cewa 'dan uwanta yayi lalata da wata yarinya daga uri'ar wannan yarinyar shekara 3 da suka gabata.

  Wani babban jami'in dansanda Mohammed Basharat Khan ya tabbatar da aukuwar lamarin ranar Talata,Kahn ya kara da cewa an tilasta yarinyar ta tube zindir kafin a zagaya da ita a cikin unguwar tsirara.

  Lamarin ya faru a garin Panchayat na gabas maso yammacin kasar Pakistan.


  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: 'Yan sanda sun kama mutum 8 da suka zagaya da wata yarinya zindir a gari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama