An kama saurayi dan shekara 14 da yayi lalata da kaza har ta mutu

Wani mutum mai suna Mansab Ali ya yi karar wani yaro 'dan shekara 14 bayan ya zarge shi da satan wata kaza ya kuma je yayi lalata da ita har ta mutu a garin  Jalalpur Bhattian na kasar Pakistan.

 Yaron da aka kama ya shaida wa 'yansanda cewa shi sha'awar jima'i ne ya sa ya aikata abin da ya yi .

An tsare yaron bisa laifin aikata lalata da kaza, shugaban 'yansanda na yankin Sarfraz Anjum ya ce an tabbatar da aukuwar lamarin ne bayan binciken Likita a kan kazan da ya tabbatar da aikata lalata da ita.

A watan Satumba da ya gabata an kama wani matuki motar Taxi mai suna Naresh Khan 'dan shekara 34 bayan ya yi lalata da wata Karya mai suna Jenney har ta mutu a garin Delhi ,sakamakon bincike da aka yi akan musabbabin mutuwar Karyar ya nuna cewa ta mutu ne sakamakon zubar jini mai tsanani daga al'auranta sanadin aikata lalatan da ita.

A watan Agusta da ya gabata an kama wasu yara 15 a kasar Morocco bayan sun yi lalata da wata Jaka su 15 sakamakon haka suka kamu da cutar kuraje da aka yi masu magani a Asibiti.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN