• Labaran yau

  Mai yiyuwa an sasanta rikicin juyin mulki na Zimbabwe,Nine shugaban kasa - Mugabe

  Wasu hotunan shugaba Robert Mugabe na kasar Zambiya sun bayyana a karon farko bayan Sojin kasar sun yi shelar kifar da Gwamnatinsa kwanaki uku da suka gabata.A sabin hotunan da suka bayyana an gan Mugabe tare da Kwamandan Sojin kasar Janar Constantine Chiwenga a yanayi na murmushi yayin da suke reke da hannun jina wanda ke nuna alamar an sasanta.

  Robert Mugabe ya shafe shekara 37 yana mulkin kasar Zimbabwe bayan ya dare kan kujerar mulki sakamakon juyi-juya-hali a 1980.

  A 'yan kwanakin baya ne Soji suka kwace mulkin kasar kuma suka yi masa daurin talala a gidan sa na fadar shugaban kasa a Harare.

  Bayanai sun nuna cewa Mugabe karkashin jagorancin wani Father na Choci a kasar ya gudanar da taro tare da Kwamandodin Sojin kasar domin sasanta rikicin da ya taso wanda ya samo asali bayan Mugabe ya kori Mataimakin shugaban kasa wanda tsohon soja ne.
   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mai yiyuwa an sasanta rikicin juyin mulki na Zimbabwe,Nine shugaban kasa - Mugabe Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama
  .disablecopypaste { -webkit-user-select: none; Chrome/Safari/Opera/Opera mini -moz-user-select: none; Firefox -ms-user-select: none; Internet Explorer/Edge -webkit-touch-callout: none; iOS Safari} And in your html:

  This text can’t be copied (cannot be selected).

  // Deactivating distracting Text Selection: // from: http://stackoverflow.com/questions/1794220/how-to-disable-mobilesafari-auto-selection $.fn.extend({ disableSelection : function() { this.each(function() { this.onselectstart = function() { return false; }; this.unselectable = "on"; $(this).css('-moz-user-select', 'none'); $(this).css('-webkit-user-select', 'none'); }); } }); $(function() { $(this).disableSelection(); });