Yaro da ya kera motar tanka ya sami tallafin karatu zuwa Jami'a

Idan baku manta ba kwanaki baya mun ruwaitu maku labarin wani yaro Umar Maizaki daga jihar Gombe wanda ya kera wata karamar motar tanker ya sami tallafin karatu na Scholarship daga Sakandare har zuwa Jami'a kyauta daga Gwamnatin jihar Gombe.

Kwamishinan matasa na jihar Gombe Malam Farouq ya shaida wa Umar Maizaki haka yayin da ya tarbe shi a ofishinsa inda ya sanar da shi alheri da Gwamnan jihar Gombe yayi masa tare da wasu alkawarin karin tallafi domin ya kara bunkasa fasaharsa.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN