'Yansanda sun kama makamai 100 da bindigogi 116 a hannun wasu 'yan fashi

Rundunar 'yansanda na jihar Cross Rivers ta gabatar da mutum 72 wadda take zargi da fashi da makami tare da masu aikata miyagun laifuka a fadin jihar .

An gabatar da wadanda ake zargi ga manema labarai a Hedikwatar Hukumar da ke garin Calabar ranar Laraba.

Kwamishinan 'yansanda na jihar Hafiz Inuwa yace hukumar sa ta gano makamai fiye da 100 da bindigogi 116 tare da bindigogi masu sarrafa kansu (GPMG) guda 2 da harsasai na musamman 537 gami da tsabar kudi daga hannun wadanda ake zargin.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN