• Labaran yau

  Muna da karfin Nuclear da zamu iya kare kanmu - Korea ta arewa

  Korea ta arewa ta ayyana kanta a matsayin kasa mai karfin makaman Nuclear ta kuma zargi kasar Amurka da kokarin jawo yakin Nuclear a Duniya.

  A wata takarda da Korea ta raba wa wasu kasashe wadda ke dauke da bayanin, Korea ta gargadi Amurka bisa neman takalan fada ta hanyar barazana da shugaba Trump ya yi kwanakin baya inda yace 'Amurka za ta halaka Korea matukar aka takura wa kawayenta".

  Korea dai tana da karfin damaran soji da kasashe makwabata kamar Japan, Korea ta kudu, China da Amurka ke mata kallon kasa mai barazana a wajensu.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Muna da karfin Nuclear da zamu iya kare kanmu - Korea ta arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama