• Labaran yau

  B-kebbi: An ci gaba da gudanar da wasan dambe a garin Makera

  Kungiyar wasan al'adun gargajiya ta jihar Kebbi ta ci gaba da shirinta na wasan dambe wanda ake gudanarwa a kullum a garin Makera da ke jihar Kebbi.

  Shugaban kungiyar ta jiha Mal.Faruk Bello Birnin kebbi ne ya shaida mana haka yayin zantawa da shi a harabar filin damben a garin Makera.

  Malam Faruk ya kara da cewa wasan za'a dinga gudanar da shi a kullum.

  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: B-kebbi: An ci gaba da gudanar da wasan dambe a garin Makera Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama