• Labaran yau

  An kama kusurgumin barawo da ya shahara wajen sata a teku

  Dubun wani fitaccen barawo wanda ya dade yana addaban mazauna Bonny da Port Harcourt ya cika bayan wasu matasa a yankin sun kama shi.

  Shi wannan kusurgumin barawo 'dan wata kungiyar barayi ne da suka shahara wajen salon kai farmaki ga bayin Allah a cikin teku ko jirgin ruwa wanda aka fi sani da suna Pirates.


  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: An kama kusurgumin barawo da ya shahara wajen sata a teku Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama