'Yan IPOB sun kone ofishin 'yan sanda a Ariaria da Aba

Rahotanni da ke fitowa daga garin Aba sun nuna cewa da sanyin safiyar yau wasu matasa da ba'a san kosu waye bane suka banka wa ofishin 'yan sanda wuta a garin  Ariaria kuma sun kona shi kurmus.

Wannan lamarin ya haifar da tsoro a tsakanin mazauna wannan yankin yayin da akasarin shaguna suka kasance a kulle aka kuma kaurace wa wajajen hada-hadan kasauwanci kamar yadda The Sun ta ruwaito.

Wasu bayanai sun nuna cewa an sami karin bazuwar tarzomar da ta kai ga kona chaji ofis na garin Aba,haka zalika wani labari da ba'a tabbatar ba kawo yanzu ya nuna cewa wasu matsa sun je gidan Kwamishinan 'yansanda na jihar Abia inda suka kai masa hari.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN