Rundunar Sojin Najeriya ta fara tura tankokin yaki zuwa kudu maso gabas

Rundunar Sojin Najeriya ta fara tura tankokin yaki da kayakin fada zuwa yankin kudu-maso-gabas,wannan ya biyo bayan karin dakarun yakin na Sojin kasa da aka kara yawansu a wannan yankin don shirin tunkarar kawane irin barazana gabanin zabe da za'a gudanar a yankin.

Majiyar mu ta labarta mana cewa rundunar 'yan sanda itama tana jiran wani umarni daga Kotu a Abuja domin a kama makiyin zama lafiyannan Nnamdi Kanu bayan Gwamnatin tarayya ta shigar da kara inda take bukatar Kotu ta janye belin da ta ba Nnamdi Kanu.A 'yan kwanakin baya ne rahotanni suka bayyana a shafukan yanar gizo wadda ke nuna irin kalami na cin mutunci ,rashin ragowa da neman fitina da Nnamdi Kanu ke ta yi.Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN