• Labaran yau

  Na damu da yadda ake shaye shaye a Arewacin Najeriya - Bukola Saraki

  Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya koka akan abin da ya kira "yadda ake amfani da kayan maye musamman a Arewacin Najeriya".

  Saraki ya bayyana haka ne a shafinsa na sada zumunta na Twitter.

  Ya ce zai gabatar da wata bukata da za ta sa a duba lamarin shaye-shaye da niyyar daukan mataki da ya kamata akan lamarin.  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Na damu da yadda ake shaye shaye a Arewacin Najeriya - Bukola Saraki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama