Kaunar shugaba Buhari ya sa bature yayi guzurin hotonshi

A filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke garin Lagos an ga wani Bature da yayi guzurin hoton zanen hannu na shugaba Muhammadu Buhari wadda yace zai kai kasarsu saboda yana son Buhari a rayuwarsa.

Idan baku manta ba,a 'yan kwanaki da suka gabata a lokacin da shugaba Buhari ya halarci taron MDD bayanai sun nuna cewa shugaba Buhari yana daya daga cikin shugabanni 10 da aka fi ziyartar shafin su na sada zumunta a Duniya a lokacin taron.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN