Kamfunan sadarwa su kara kwana 14 bayan karewar layin yanar gizo - NCC

Hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta umarchi kamfunan sadarwa da suka hada da MTN,AIRTEL,GLO da 9mobile akan cewa su kara wa'adin amfani da layin yanar gizo daga kwana 30 na ka'ida su kara kwana 14 domin su ba masu hulda da su dama su karasa sauran hajar yanar gizo da suka saye watau data.

Sanaewar haka ya fito daga bakin mataimakiyar babban darakta na hukumar Mrs Helen Obi amadadin babban darakatan hukumar Profesa Umar Danbatta a yayin wani taro na tattaunawa domin fahimtar juna tsakanin masu amfani da layukan sadarwa da kamfanonin sadarwar.

Hukumar ta shawarci jama'a su kira layi na musamman da ta bayar matukar kamfunan sadarwa basu biyawa jama'a bukata ba.Lambar da za'a kira shine 622 domin a gabatar da koke kai tsaye ga hukumar sadarwa ta Najeriya.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN