• Labaran yau

  Dillalan makamai sun fada hannun jami'an tsaro

  Sojojin runduna ta 1 tare da hadin guiwar jami'an tsaron DSS sun kama wasu mutum 2 da ake zargi da dillancin makamai ba bisa ka'ida ba.An kama Abdulkarim Jibrin da Suleiman akan hanyar Funtua zuwa Gusau dauke da albarusai 1.479 da 7.62mm na musamman a wata mota Gulf mai lamba AWE-534-AA (Nasarawa).

  Binciken farko ya nuna cewa mutanen zasu kai wa batagari makaman ne kafin a cafke su.

  Wata majiya ta labarta cewa mutanen suna fuskantar bincike a hannun jami'an tsaron DSS.


  Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: Dillalan makamai sun fada hannun jami'an tsaro Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama