Maniyyata fiye da 1000 cikin 4900 sun dira Saudiyya daga jihar Kebbi

Fiye da maniyyata 1000 ne  aka sami yin jigilarsu zuwa kasar Saudiya domin gudanar da aikin Hajji daga jihar Kebbi daga cikin mutum 4900  da ake kyautata zaton zasu je kasar mai  tsarki domin gudanar da aikin na hajji daga jihar Kebbi kawo yanzu.

Kamfanin zirga zirgan jiragen sama na Max Air shine yake gudanar da aikin jigilar Maniyyatan a aiki da ya fara a ranar Asabar da ya gabata a jihar Kebbi wadda majiyar mu ta shaida mana cewa aikin jigilar Maniyyatan yana tafiya kamar yadda ya kamata.Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN