Jihar Kebbi ta tara harajin N6.4bn a shekara 2

Kwamishinan kudi na jihar Kebbi Alh.Ibrahim Augie yace jihar Kebbi zata habaka tsari da zai kai ga kari ga harajin da Gwamnatin jihar Kebbi take samu bisa ga wanda ta samu a shekaru biyu na N6.4 billion .

Augie ya shaida wa manema labarai hakane a garin Birnin kebbi .

Kwamishinan ya kara da cewa sashen tattara haraji na cikin gida (Board of internal revenue ) ya tara kimanin kudi N6,441,581,185 tun hawan wannan Gwamnatin a cikin shekaru biyu.

Haka zalika Augie yace Gwamnati zata duba hanyoyin da zata bi domin a kara haraji ta yin la'akari da halin da ake ciki a yanzu,  kuma za'a dauki nagartattun matakai domin ganin cewa jama'a sun biya haraji kamar yadda doka ya tanada.


Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN