An kwace N7.6b daga hannun Alison Maduoke aka maida wa Gwamnati

Babban Kotun tarayya da ke garin Lagos ta bayar da umarnin kwace N7.6b daga dukiyar tsohuwar Ministan albarkatun man fetur na Najeriya Alison-Maduoke bayan ta gamsu da karar da EFCC ta shigar gabanta cewa kudin an same su ne ta hanyar halin bera daga dukiyar Gwamnatin tarayya.

Kafin yanke hukuncin na yau,hukumar EFCC ta shaida wa Kotun cewa N7.6b basa cikin wasu karin $153,310,000 da karin biliyoyin kudade da tsohuwar Ministan ta wawure daga asusun kamfanin man fetur na Najeriya a lokacin da take matsayin Ministan man fetur.Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN