• Labaran yau

  "Zamu kashe Obasanjo idan aka cutar da ni"-Nnamdi Kanu | isyaku.com

  Shugaban kungiyar Igbo  ta IPOB masu fafutukan neman kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu ya yi barazanar cewa kungiyarsa zata kashe tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da mukarrabansa masu neman dakatar da kungiyarsa daga kafa kasar Biafra matsawar suka yi wani abu da zai cutar da rayuwarsa.

  Wannan ya biyo bayan kalamai da tsohon shugaba Obasanjo yayi a wajen taron tunawa da Zakariya Maimalari a babban dakin taro na kasa da kasa da ke Abuja inda yayi jawabi cewa rashin kawo karshen tada kayar baya da ra'ayin kafa kasar Biafra da wasu matasan Igbo ke yi kan iya janyo maimaita abin da ya haddasa yakin basasa na 1966.
  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Rubuta ra ayin ka

  Item Reviewed: "Zamu kashe Obasanjo idan aka cutar da ni"-Nnamdi Kanu | isyaku.com Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama