Saraki ya soki gwamnatin Najeriya bisa daukaka kara game da wanke shi | isyaku.com

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Abubakar Bukola Saraki ya soki gwamnati bisa daukaka kara game da hukuncin da kotun da’ar ma’aikata ta yanken a wanke shi daga tuhume-tuhumen da ake masa.
Ya ce, wannan wani yunkuri ne bin duk wata hanya don a durkusar da shi a siyasance.Ofishin yada labara na Saraki ya sanar da cewa, wannan yunkuri ne kawai na sake sabuwar Shari’a a kafafan yada labarai kan Sarakin wanda kuma gwamnatin ba ta da dalilan yin hakan.

Saraki dai nam ayar da martani ne ga yunkurin daukaka kara da gwamnatin Najeriya ta yi bayan an wanke shi a kotu bisa zargin karya wajen ayyana kadarorin da ya mallaka.
A ranar 14 ga watan Yuni ne kotun ta wanke Saraki daga zarge-zarge 19 da ta yi masa.Ku biyo mu a shafin mu na Faceboo @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120.DOWNLOAD OUR APPLICATION.APK 

Daga TRT 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN