May 16, 2018

Fitacciyar jarumar Nollywood Aisha Abimbola ta rasu
Fitacciyar jarumar wasan kwaaikwayo na Nollywood Aishat Abimbola wacce aka fi sani da Omoge Campus ta rasu ranar Talata 15 ga watan Mayu amma iyalinta basu sanar da musabbabin mutuwarta ba kawo yanzu.

Aisha ta yi mutuwar gaggawa sakomakon rashin sanar da wani rashin lafiya tattare da ita sai dai labarin mutuwa kawai da ya bayyana.

Tuni kawayen ta suka fara gabatar da ta'aziyya tare da juyayin mutuwarta a shafukan sada zumunta .

Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Fitacciyar jarumar Nollywood Aisha Abimbola ta rasu Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba

Raayin mai karatu

Koma Sama