NSCDC na jihar Kebbi ta karrama hafsoshi da aka yi wa karin girma - Hotuna

Rundunar tsaron NSCDC ta jihar Kebbi ta karrama wadansu jami'anta da aka kara ma girma a fadin Jihar.

Wasu daga cikin wadanda aka yi wa karin girma sun hada da

1.Ibrahim Danladi - AC-DC
2. Kiruwa Maidamma Torankawa -AC-DC
3.Wali Bello Muhammed Chief supt-AC
4.Adewosi Fransis Supt-Chief.supt
5.Michael Sale Manga DSC-Supt
6.Samuel Gwazo
7.Ayuba Gamji Kabiru
8.Nurudden Isah Illo
9.Musa Adamu Augie

Kalli hotuna a kasa:Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
NSCDC na jihar Kebbi ta karrama hafsoshi da aka yi wa karin girma - Hotuna NSCDC na jihar Kebbi ta karrama hafsoshi da aka yi wa karin girma - Hotuna Reviewed by on March 29, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.