Toh fa ! wani Pasto ya ce Allah ya ce ya tsaya takarar shugaban kasa a Najeriya

Wani limamin Chochi Pastor Tunde Bakare ya ce Allah ya yi masa wahayi da cewa ya tsaya takarar shugabancin Najeriya amma bai fadi ko yaushe, ko kuma wane shekara ce zai tsaya takara ba.

Pastor Bakarae wanda shi ne babban Pasto na Chochin Latter Rain Assembly ya yi wannan jawabi ne ga manbobin Chochinsa yayin da yake gabatar da jawabi na karshen shekara .

Idan baku manta ba,Pastor Tunde Bakare shi ne ya tsaya takara a matsayin Mataimakin shugaban kasa tare da Muhammadu Buhari a karkashin jam'iyar ANPP inda ya tsaya takarar shugaban kasa a 2011 wanda a waccan lokacin suka sha kaye a hannun jam'iyar PDP

ToTuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Toh fa ! wani Pasto ya ce Allah ya ce ya tsaya takarar shugaban kasa a Najeriya Toh fa ! wani Pasto ya ce Allah ya ce ya tsaya takarar shugaban kasa a Najeriya Reviewed by on January 03, 2018 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.