Kungiyar da ke gudanar da shiri da tsari na gudanar da zaben sarauniyar kyau na jihar Akwa Ibon ta tsige Sarauniyar kyau Abasiodiong Eno Inyang wacce ta ci lambar kasancewa Sarauniyar kyau na 2017 Queen of Akwa Ibom Teenagers Forum.
Wannan ya biyo bayan wani hoton ta da ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka gan sarauniyar sanye da wata riga alhali nononta ya bayyana .Wannan ya sa mahukunta a kungiyar Teenage Forum suka dauki lamarin a matsayin bayyana tsiraici.
Sakamakon haka kungiyar Teenage Forum ta tsige 'yar shekara 20 Abasiodiong Eno Inyang daga mukaminta.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa
isyakulabari@gmail.com
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001.
Shiga cikakken shafinmu.
www.isyaku.com
*** GURBIN TALLA ***
Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi.
Shago Lamba 51 hawa na sama.