Rukayyat Tanko Ayuba tana jiran canjin ma'aikata ne - Samaila Yombe

Wani bayani da muka samu mai tushe dangane da Barr. Rukayyat Tanko Ayuba ya nuna cewa tana nan a cikin tsarin masu zartarwa na Gwamnatin jihar Kebbi amma tana jiran gurin da za a turata ta shugabanta a cikin ma'aikatun jiha. 

Majiyar mu ta shaida mana cewa an jiyo haka ne daga bakin Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh. Samaila Yombe Dabai.
Rukayyat Tanko Ayuba tana jiran canjin ma'aikata ne - Samaila Yombe Rukayyat Tanko Ayuba tana jiran canjin ma'aikata ne -  Samaila Yombe Reviewed by on December 06, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.